Bookmark and Share

AYUKAN ZUBA JARI NA KASA DA KASA NA CIKIN HATSARI .. HAKA ZALIKA DA BUTUTUWAN MAN PETR


Al Gaddafi na hira Hausa

Image description

Muammar Al Gaddafi na hira Hausa

Muammar Al Gaddafi speaks Hausa 

Audio |  |

Video |  | 

Image description

AYUKAN ZUBA JARI NA KASA DA KASA NA CIKIN HATSARI .. HAKA ZALIKA DA BUTUTUWAN MAN PETR

 

15.03.2008

Siyassar kasar Amuruka siyassa muguwa ce ga Amuruka da duniya baki daya . Taken wanan siyassar shi ne (gare ni dani da makiyana ) . Kudurorin da Amuruka ke dawka domin azama wasu kasashen larura na da mugun tassiri ga Amuruka da kanta . Duka kudurorin da Amuruka ke dawka daga wata jiha ta wanan kasar tare da halartar lawyoyin da aka mika ma rashawa domin mamaye arzikin wata kasa da goyon bayan wa-anan lawyoyin game da raba anfanin arzikin da suka samu rezza ce dake da kayhin yanka ta ko wace jiha yala ma ta yi kayfin a jiha guda da Amuruka ce kawaye zata yanka .


Babu shaka yaw cewa an shake ayukan zuba jari  . Kuma  (arzikin marasa wayo) zasu durkusar da ayukan zuba jari . Kenan man petr zaye tsayawa . Bayan haka ba za a anfani ba dollars dan kowa ma na gudun a rike kudin shi . Kuma cilasse ne man petr zaye tsayawa domin kudurorin da kotun kasar Amuruka zaye hudo da su na sun su mamayi wanan arzikin na maye . Bayan haka kuma kasashe duka zasu kare kanun su da Amuruka kuma ba zasu barin arzikin su ba a waje dan kada a aza mishi dokar wanan kotun .


 Akoye missali gaba gare mu shi ne wanda ta yimaLibyaa lokacin matsalar Lockerbie dominLibyata janye duka arzikin ta dake cikin kasashen waje musaman ma masu goyon bayan Amuruka domin kada a rike shi . Sanan kuma Amuruka da kanta ta janye kampanonin tan a man petr dagaLibyabayan da ta yi hassara .  Kuma ko a yanzu kasarLibyata iya tayi haka idan Amuruka ta yi ayki da sabon kudurin ta .. ko kuma wanda kotunan kasar ta suka hudo dasu . 


Bayan haka kasashe kamarIrankoVenezuelako wasu kasashe sun iya su janye kudaden su daga bankunan kasashen waje da wasu ayuka daban . Sanan kuma sun iya su hana sayda man petr ko kuma su hana ayki da dollars wanan kuma zaye hadassa ma amuruka babar hassarar da ita ke sabilin ta . Kuma wa-anan kasashen zasu iya korar kampanonin man petr na kasar Amuruka dan kampanonin kasarChinasu dawki wuraren su . 


Duka yada akayi Amuruka ce zata hassara musaman ma idan ta ci gaba da ingantar da makirar siyassar ta aza hanukanarzikin wasu kasashe . Wanan kuma na nuna da cewa duka kasashen dake zuba jari a cikin wasu kasashen waje zasu sake nazari domin maydo zuba jarin su a cikin kasashen su ko da su yi anfani da shi tamkar ajiya idan Amuruka bata bar wanan siyassar ba .  

 

 

 

Bookmark and Share